Search

Home > Bakonmu a Yau > Moussar Aksar: kan zargin kashe fitaccen dan jaridar Saudiya Jamal Kashoggi
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Moussar Aksar: kan zargin kashe fitaccen dan jaridar Saudiya Jamal Kashoggi

Category: News & Politics
Duration: 00:03:33
Publish Date: 2018-10-17 21:00:00
Description: Kasashe da kungiyoyin kare hakkin bil’adama da na ‘yan jaridu na kara matsin lamba ga Majalisar Dinkin Duniya kan ta gudanar da bincike kan bacewar fitaccen dan jaridar kasar Saudiya, Jamal Khashoggi. Shugaban kungiyar kare hakkin ‘yan jaridu ta duniya CPJ, Robert Mahoney ya ce, tuni ya kamata Turkiya ta jagoranci neman Majalisar Dinkin Duniya, don gudanar da binciken. Kan wannan batu Ahmad Abba ya tattauna da Moussa Aksar, dan jarida mai zaman kanshi, a jamhuriyar Nijar, wanda ya yi fice wajen bincike tare da samun lambobin yabo kan aikin sa ga kuma abin da ya ke cewa.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai