Search

Home > Bakonmu a Yau > Gwamnan Zamfara Abdul Aziz Yari kan rahoton asusun IMF dangane da fargabar sake fadawar Najeriya cikin matsin tattalin arziki
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Gwamnan Zamfara Abdul Aziz Yari kan rahoton asusun IMF dangane da fargabar sake fadawar Najeriya cikin matsin tattalin arziki

Category: News & Politics
Duration: 00:03:24
Publish Date: 2018-10-18 21:00:00
Description: A baya bayan nan ne asusun bada lamuni na duniya IMF yayi kashedin cewa mai yiwuwa Najeriya ta sake fadawa cikin matsin tattalin arzikin da ya fi wanda ta taba fuskanta a baya. Rahoton na IMF yasa hukumomin Najeriyar kiran wani taro a Abuja, da ya kunshi gwamnonin jihohi 36 don tattaunawa kan yadda zasu kaucewa wannan al’amari don kada yayi musu kamun bazata. Bayan taron ne wakilinmu Kabiru Yusuf ya ji ta bakin gwamnan jihar Zamfara wadda yayi bayanin irin shirin da suke yi.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai