Search

Home > Bakonmu a Yau > Mazi Obinna Ofarima kan bayyanar Nnamdi Kanu bayan fiye da shekara guda
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Mazi Obinna Ofarima kan bayyanar Nnamdi Kanu bayan fiye da shekara guda

Category: News & Politics
Duration: 00:03:20
Publish Date: 2018-10-22 21:00:00
Description: A cikin karshen makon da ya gabata shugaban masu fafutukar kafa kasar Biafra a Najeriya Nnamdi Kanu ya bayyana kansa a cikin wani bidiyo da ke nuna shi yana ibada a birnin Qudus fiye da shekara guda bayan daina jin duriyarsa. Cikin Faifan bidiyon na Nnamdi Kanu ya bukaci al'ummar Igbo su kauracewa zaben 2019 da ke karatowa a Najeriyar nan da 'yan watanni. Hakan yasa muka tattauna da Mazi Obinna Ofarima wani jagora a kabilar ta Igbo ga kuma abin da ya ke cewa.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai