Search

Home > Bakonmu a Yau > Abdurrahman Dandi Abarshi mazaunin Amurka kan sakonnin abubuwa masu fashewa da aka kai wa manyan mutane
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Abdurrahman Dandi Abarshi mazaunin Amurka kan sakonnin abubuwa masu fashewa da aka kai wa manyan mutane

Category: News & Politics
Duration: 00:03:22
Publish Date: 2018-10-24 21:00:00
Description: Rahotanni daga kasar Amurka na nuna ya zuwa dazun nan kunshin wasu abubuwa masu fashewa akalla 9 aka kwance, da aka kai wa masu adawa da Gwamnatin shugaba Donald Trump. Na baya-bayan nan dazun na an gano ne a kusa da ofishin Robert De Niro dake New York sannan wasu guda biyu da aka rubuta wa tsohon Mataimakin shugaban kasar Joe Boden a Delaware. Cikin mutane na farko da aka aikewa kunshin sun hada da tsohon Shugaba Barack Obama, Tsohuwar Satariyar Gwamnati Hillary Clinton, har ma da ofishin CNN. Hakan ya sa muka tattauna da Abdurrahman Dandi Abarshi mazaunin Amurka wanda ya ce hakan ka iya zama kitsin ‘yan siyasa.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai