Search

Home > Bakonmu a Yau > Dr Elharoon Muhammad kan komawar Riek Machar gida dama batun tattaunawar zaman lafiyar kasar
Podcast: Bakonmu a Yau
Episode:

Dr Elharoon Muhammad kan komawar Riek Machar gida dama batun tattaunawar zaman lafiyar kasar

Category: News & Politics
Duration: 00:03:01
Publish Date: 2018-10-31 21:00:00
Description: Rahotanni daga birnin Juba na kasar Sudan ta kudu na cewa madugun ‘yan tawayen kasar, kuma tsohon mataimakin shugaban kasar Reik Machar ya koma gida Juba bayan da ya kwashe sama da shekaru 2 ya na gudun hijira a ketare. Ya koma gida ne tun a jiya domin ya shiga zaman sulhu da sanya hannu cikin yarjejeniya da ake kallon ita ce ta karshe da za ta kai ga maido da zaman lafiya a kasar. Hakan ya sa muka tattauna da Dr Elharoon Muhammad masanin siyasar kasashen ketare ga kuma abin da ya ke cewa.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
700+ Episodes
Al'adun Garg .. 60+     9
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai