Search

Home > Al'adun Gargajiya > Yadda rashin samar da cigaba ke shafar adana kayan tarihi da bunkasa yawon bude ido.
Podcast: Al'adun Gargajiya
Episode:

Yadda rashin samar da cigaba ke shafar adana kayan tarihi da bunkasa yawon bude ido.

Category: News & Politics
Duration: 00:10:04
Publish Date: 2017-08-28 21:00:00
Description: Shirin Al'adun gargajiya na wannan lokacin, da Graba Aliyu Zaria ke gabatarwa, yayi tattaki ne zuwa garin Daura na jihar Katsina, ya kuma samu tattaunawa da daya daga cikin dattawan garin, kuma masanain tarihi, Dan madamin Daura Alhaji AbduRahman Dan Malam, a kan yadda ya kamata a inganta kayayyakin tarihi da jan hankalin masu yawon bude idanu, ta hanyar karfafa tattalin arzikin yankin.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai