Search

Home > Al'adun Gargajiya > Magidanci ya sassara sirikanninsa da adda a Kebbi
Podcast: Al'adun Gargajiya
Episode:

Magidanci ya sassara sirikanninsa da adda a Kebbi

Category: News & Politics
Duration: 00:10:07
Publish Date: 2018-07-09 21:00:00
Description: Shirin Al'adunmu na gado na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi nazari kan al'adar Biko da ake yi a kasar Hausa da zimmar gyara matsalar aure tsakanin ma'aurata. Sai dai wannan al'ada ta Biko ta kai ga wani magidanci sassara sirikanninsa da adda saboda zargin su da jinkirin mayar ma sa da matarsa. Kazalika mutumin ya raunata matar tasa da adda bayan ya kashe iyayen nata a jihar Kebbi da ke Najeriya.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai