Search

Home > Al'adun Gargajiya > Faransa ta dauki al'adun Afrika da muhimmanci
Podcast: Al'adun Gargajiya
Episode:

Faransa ta dauki al'adun Afrika da muhimmanci

Category: News & Politics
Duration: 00:10:41
Publish Date: 2018-07-16 21:00:00
Description: Shirin Al'adunmu na gado na wannan makon tare da Abdoulaye Issa ya tattauna ne kan ziyarar da shugaban Faransa Emmanule Macron ya kai gidan Fela da ke jihar Legas a Najeriya, gidan da ake a kallo a matsayin wata cibiyaar nuna al'adun Afrika musamman ta fuskar kade-kade da rayaye. Macron da ke jawabi a wannan gida ya yaba da rawar da Najeriya ke takawa wajen bunkasa al'adun nahiyar Afrika.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai