Search

Home > Al'adun Gargajiya > Yadda sana'ar kaɗi ke gab da gushewa tsakanin al'ummar Hausawa
Podcast: Al'adun Gargajiya
Episode:

Yadda sana'ar kaɗi ke gab da gushewa tsakanin al'ummar Hausawa

Category: News & Politics
Duration: 00:10:03
Publish Date: 2025-10-14 09:08:30
Description:

Shirin al'adunmu na gado tare da Nura Ado Suleiman a wannan makon ya mayar da hankali ne kan gushewar sana'ar kaɗi a ƙasar Hausa duk da kasancewarta guda cikin sana'o'in Hausawan suka gada kaka da kakanni.

Galibi sana'o'in Hausawa na tafiya ne da tsarin rayuwa da zamantakewar jama'a, cikin wannan kuwa har da sana'ar kaɗi wadda galibi dattawa Mata suka fi ƙwarewa akai, kodayake wannan sana'a na gab da gushewa.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai