Search

Home > Al'adun Gargajiya > Yadda zamani ke tasiri akan salon magana a tsakanin al'ummar Hausawa
Podcast: Al'adun Gargajiya
Episode:

Yadda zamani ke tasiri akan salon magana a tsakanin al'ummar Hausawa

Category: News & Politics
Duration: 00:10:10
Publish Date: 2025-08-12 08:16:21
Description:

Shirin 'Al'adunmu Na Gado' na wannan mako zai yi dubi ne akan yadda zamani ke tasiri kan salon magana ko 'Gagara Gwari' a tsakanin al'ummar Hausawa, musamman ma matasa. Masana wannan harshe da dattawa cikin al'ummar sun yi fashin baki akan dalilan da suka sanya wannan salo na zance wanda ke nuna ƙwarewar harshe ke neman ɓacewa, da gudummawar da kowane ɓangare ke bayarwa wajen wannan matsalar.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai