Search

Home > Al'adun Gargajiya > Yadda zamani ke tasiri kan salon magana a tsakanin al'umar Hausawa
Podcast: Al'adun Gargajiya
Episode:

Yadda zamani ke tasiri kan salon magana a tsakanin al'umar Hausawa

Category: News & Politics
Duration: 00:10:10
Publish Date: 2025-05-27 08:04:31
Description:

Wannan shiri zai mayar da hankali ne kan yadda zamani ke tasiri akan salon magana ko gagara gwari a tsakanin al'umar hausawa, musamman ma matasa masana da dattawa da suka jiya suka ga yau sun bayyana dalilai da suka sanya irin wannan salo na zance, wanda ke nuna ƙwarewar harshe ke neman ɓacewa a tsakanin al'uma da gudummawar da kowanne ɓangare ke bayarwa wajen disashewar wannan fiƙira ta harshe.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai