Search

Home > Al'adun Gargajiya > Muhawwara akan bambamci da kamanceceniya tsakanin Shata da Rarara
Podcast: Al'adun Gargajiya
Episode:

Muhawwara akan bambamci da kamanceceniya tsakanin Shata da Rarara

Category: News & Politics
Duration: 00:09:59
Publish Date: 2025-05-13 09:14:41
Description:

Shirin al’adu na wannan makon ya waiwayi al’adar waƙoƙin Hausa ne da kuma tasirin Mawaƙan da suke rera su waƙoƙin a fannonin rayuwa daban daban. 

A baya bayan nan aka tafka muhawara tsakanin wasu masana guda biyu na Adabin Hausa wato Dakta Abdul-Shakur Yusuf Ishaq na Jami’ar Jihar Kaduna da kuma Dakta Mu’azu Sa’adu Kudan na Jami’ar Sule Lamiɗo da ke Kafin Hausa a jihar Jigawa, waɗanda suka baje iliminsu a kan matakin shahara, da kamance-ceniya da kuma banbanci a tsakanin Marigayi Mamman Ibrahim Yero da aka fi sani da Mamman Shata ko kuma Shata mai Ganga  da kuma Dauda Adamu Kahutu Rarara da a halin yanzu zamani ke tafiya da shi.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai