Search

Home > Al'adun Gargajiya > Yadda aka zamanantar da al'adar 'Dalilin Aure' a ƙasar Hausa
Podcast: Al'adun Gargajiya
Episode:

Yadda aka zamanantar da al'adar 'Dalilin Aure' a ƙasar Hausa

Category: News & Politics
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2025-04-22 09:59:17
Description:

A yau shirin zai mayar da hankali ne akan al'adar 'Dalilin Aure' a ƙasar Hausa da yadda aka zamanantar da ita.

A baya masu 'Dalilin Aure' a boye suke a cikin al'umma, sai dai yanzu a iya cewa zamani riga, domin kuwa za ka iske sun bude ofisoshi tare da sanya alamar cewa anan fa Dalilin aure ake.
 

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai