Search

Home > Al'adun Gargajiya > Yadda al'adar shaɗi ko kuma Charo ke gudana tsakanin al'ummar fulani a baya
Podcast: Al'adun Gargajiya
Episode:

Yadda al'adar shaɗi ko kuma Charo ke gudana tsakanin al'ummar fulani a baya

Category: News & Politics
Duration: 00:09:59
Publish Date: 2025-01-21 13:22:29
Description:

Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya mayar da hankali ke kan al'adar shaɗi ko kuma Charo na sahun manyan al'adun ƙabilar fulani a ƙasashen Afrika ta yadda har sai wanda ya iya karɓaɓɓen shaɗi ke iya samun matar aure, yayinda a wasu lokutan ake gudanar da wannan al'adu a shagulgula don nishaɗi kuma jajirtacce shi ne jarumi.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai