Search

Home > Al'adun Gargajiya > Ali Kwara zai rage masu dauke da makami a Najeriya
Podcast: Al'adun Gargajiya
Episode:

Ali Kwara zai rage masu dauke da makami a Najeriya

Category: News & Politics
Duration: 00:10:12
Publish Date: 2017-01-03 20:00:00
Description: Shirin al'addunmu na gado na wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya zanta ne da Alhaji Ali Kwara da ya shahara wajen kama manyan 'yan fashi musamman a arewacin Najeriya. Ali Kwara ya koka kan yadda makamai suka yalwata a hannun miyagun mutane da ke aikata munanan ayyuka a kasar, yayin da ya lashi takobin daukan matakin kakkabe irin wadannan mutanen.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai