Search

Home > Al'adun Gargajiya > Rasuwar Alhaji Abubakar Masaba mai mata 86
Podcast: Al'adun Gargajiya
Episode:

Rasuwar Alhaji Abubakar Masaba mai mata 86

Category: News & Politics
Duration: 00:10:03
Publish Date: 2017-01-31 20:00:00
Description: Shirin al'adunmu na gado na waannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya tattauna ne kan mutuwar Alhaji Abubakar Masaba mai mata 86 a garin bidda daa ke jihar Niger ta Najeriya. Shirin ya zanta game da yadda aka gudanar da jana'izarsa da kuma yadda al'ummar gari ke alhinin rashinsa. Ko ina makomar matansa da kuma 'ya'ya fiye da 200 da ya bari? Sai a saurari cikakken shirin tare da Garba Aliyu Zaria.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
1K+ Episodes
Labarai