Search

Home > Al'adun Gargajiya > An yi bikin tunawa da Mamman Shata
Podcast: Al'adun Gargajiya
Episode:

An yi bikin tunawa da Mamman Shata

Category: News & Politics
Duration: 00:10:24
Publish Date: 2018-09-10 21:00:00
Description: Shirin Al'adunmu na gado na wannan makon tare da Salissou Hamissou ya tattauna ne game da taron kasa da kasa da jami'ar Bayero da ke Kano a Najeriya ta shirya domin tunawa da marigayi Mamman Shata wanda ya bada gudunmawa wajen ci gaban harshen hausa.
Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

1K+ Episodes
Tattaunawa d .. 100+     50+
2K+ Episodes
Bakonmu a Ya .. 20+     10+
100+ Episodes
Dandalin Siy .. 20+     5
500+ Episodes
Mu Zagaya Du .. 30+     5
900+ Episodes
Labarai