Search

Home > Wasanni > Sharhi kan wasannin dab dana kusa dana ƙarshe a gasar zakarun Turai
Podcast: Wasanni
Episode:

Sharhi kan wasannin dab dana kusa dana ƙarshe a gasar zakarun Turai

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2026-04-20 09:47:25
Description:

A makon daya gabata ne aka kammala wasannin zagayen dab dana kusa da na ƙarshe na gasar zakarun Turai, inda Bayern Munich ta cire Real Madrid, Atletico Madrid ita kuma ta doke Barcelona, Arsenal ta fidda Sporting CP, yayinda PSG ita kuma ta samu galaba kan Liverpool.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh...............

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes