Search

Home > Wasanni > Amurka ta gargaɗi masu aniyar maƙalewa idan suka je kallon gasar cin kofin duniya
Podcast: Wasanni
Episode:

Amurka ta gargaɗi masu aniyar maƙalewa idan suka je kallon gasar cin kofin duniya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2026-03-09 08:10:28
Description:

Shirin Duniyar Wassani a wannan lokaci yayi duba ne kan yadda Amurka ta fara gargaɗin ƴan Ghana da ke da aniyar maƙalewa idan suka je ƙasar don kallon gasar cin kofin duniya da ƙasashen Amurka da Canada da kuma Mexico za su karɓi baƙunci a watan Yuni mai zuwa.

Ganin irin matakan da dama gwamnatin Amurka ke ɗauka kan shigar baki ƙasar tuni ofishin Jakadancin ƙasar da ke Ghana ya fara gargaɗin masu shirin halartar gasar da su guji wuce wa’adin da aka basu.

Jakadan Amurka a Ghana Rolf Olson ya ce saɓawa dokokin shige da fice na ƙasar na iya haifar da mummunan sakamako, gami da rashin sake samun damar shiga ƙasar a nan gaba.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh..............

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes