Search

Home > Wasanni > An fara gasar Super Ligue ta Jamhuriyar Nijar
Podcast: Wasanni
Episode:

An fara gasar Super Ligue ta Jamhuriyar Nijar

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:59
Publish Date: 2025-10-20 06:42:15
Description:

Shirin duniyar wasanni na wannan mako zai maida hankali a kan yanda aka fara gasar ligue ta ƙasar Niger da ake ma lakabi da SUPER LIGUE. A ƙarshen mako ne aka faro gasar Lik ta Jamhuriyar Nijar wacce ake wa laƙabi da Super Ligue.Ita dai wannan gasa ta Super League ta kasance kololuwar gasar kwallon ƙafa a ƙasar, inda ta ke ƙumshe da ƙungiyoyi 16,  kuma babban birnin ƙasar Niamey ka dai na da club 12.

A tsarin wasan kowa zai kara da kowa a gida da waje kamar yanda ake yi a sauran ƙasashe ke nan kowace ƙungiya za ta yi wasa 30.

Haka kuma kamar a sauran ƙasashe zakaran da ta lashe wannan gasar za ta wakilci ƙasar a gasar ligue a matakin nahiyar Afrika da hukumar Caf ke shirya, don haka ɗaukacin waɗannan club ɗin ke maida hankali don ganin sun taka rawar gani a gasar.

Kafin mu tsunduma cikin shirin bari muyi ratse don yin ɗaurayar yadda gasar ta gudana a bara tare da Magaji Minista mai sharhi ne kan harakar wasannin kwallon kafa.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes