Search

Home > Wasanni > Makomar ƙasashen Najeriya, Senegal da Afrika ta Kudu a gasar cin kofin Duniya
Podcast: Wasanni
Episode:

Makomar ƙasashen Najeriya, Senegal da Afrika ta Kudu a gasar cin kofin Duniya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:49
Publish Date: 2025-10-13 07:40:08
Description:

Shirin a wannan mako ya mayar da hankali ne kan wasannin neman tikitin zuwa gasar cin kofin Duniya ta 2026 da ƙasashen Amurka, Mexico da Canada za su karɓi baƙunci. A Nahiyar Afrika tuni dai wasu ƙasashe suka sami tikitin zuwa gasar da suka haɗar da Morocco da Tunisia da Aljeriya da Ivory Cost, sai dai ƙasashen Najeriya da Afrika ta Kudu da kuma Senegal na cikin halin rashin tabbas, sai dai a wannan Talata ne za su san makomarsu.

Latsa alamar sauti don sauraron shirin tare da Abubakar Isah Ɗandago..................

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes