Search

Home > Wasanni > Yadda ake samun takun saƙa tsakanin ƙungiyoyi da 'yan wasa wajen canza sheƙa
Podcast: Wasanni
Episode:

Yadda ake samun takun saƙa tsakanin ƙungiyoyi da 'yan wasa wajen canza sheƙa

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2025-09-01 10:45:27
Description:

Shirin a wannan makon zayyi duba ne kan yadda ake samun takun saƙa tsakanin ƴan wasa da ƙungiyoyinsu a duk lokacin da suke son sauya sheƙa.

A duk lokacin da a ka buɗe kasuwar sayen ƴan wasa a duniya, a kan samu takaddama lokaci zuwa lokaci tsakanin ƴan wasa da kuma ƙungiyoyin su saboda wasu ƙungiyoyi na kin amincewa da ƴan wasansu su sauya sheka lokacin da su kuma ƴan wasan ke son bari.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes