Search

Home > Wasanni > Sabon jagorancin ƙungiyar Ranchers Bees na ƙoƙarin farfaɗo da martabarta
Podcast: Wasanni
Episode:

Sabon jagorancin ƙungiyar Ranchers Bees na ƙoƙarin farfaɗo da martabarta

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:59
Publish Date: 2025-08-25 09:40:32
Description:

Shirin Duniyar Wasanni a wannan mako ya yi dubu ne kan amsar ragamar jagorancin ƙungiyar Ranchers Bees da ke jihar Kaduna a Najeriya, da ɗan wasan Super Eagles Sadiq Umar Jololo da kuma ɗan majalisar wakilai Hon. Bello El-Rufai suka yi.

Ƙungiyar kwallon ƙafa ta Ranchers Bees na cikin ƙungiyoyin kwallon ƙafa da suka yi suna a baya amma a ka daina jin ɗuriyarta a yan shekarun nan, duk kuwa da cewa har a Nahiyar Afrika baki ɗaya ƙungiyar ta yi fice.

A baya dai ƙungiyar ta Ranchers Bees ta lashe kofin yankin Afrika ta yamma wato WAFU sannan a Najeriya kuwa ta lashe kofin kalubale FA cup da dama.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh.............. 

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes