Search

Home > Wasanni > Yadda wasanni ke ɗaukar hankalin matasa a lokacin hutu a Nijar
Podcast: Wasanni
Episode:

Yadda wasanni ke ɗaukar hankalin matasa a lokacin hutu a Nijar

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:59
Publish Date: 2025-08-11 10:22:48
Description:

Shirin a wannan makon zayyi duba ne kan yanda wasanni ke ɗaukan hankalin matasa a irin wannan lokaci na hutun ƴan makaranta a Nijar.

A duk lokacin da aka yi dogon hutun ƴan makaranta a Jamhuriyar Nijar, wanda ke farawa daga watan Yuli zuwa Satumba. Irin wannan lokaci na zama wata babbar dama ga masu kula da ɓangaren wasanni iri daban daban, don suna samun ɗinbin matasa da ke nuna sha’awarsu a ɓangaren wasanni.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes