a cikin shirin Duniyar wasanni na yau zaku ji yadda sashin Hausa na RFI ya ƙulla yarjejeniyar Naira miliyan 100 da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars dake Arewacin Najeriya a ranar 17 ga watan Yulin shekarar 2025.
A latsa alamar sauti domin domin sauraren cikakken shirin.