Search

Home > Wasanni > Tasirin wasannin sada zumunta ga manyan ƴan wasa a lokacin hutun manyan Lig
Podcast: Wasanni
Episode:

Tasirin wasannin sada zumunta ga manyan ƴan wasa a lokacin hutun manyan Lig

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2025-07-07 10:05:57
Description:

Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon ya mayar da hankali kan wasanni da ke gudana a lokacin hutu, ta yadda manyan ƴan wasa daga lig lig na Turai da sauran nahiyoyi ke komawa gida don doka wasannin sada zumunta a irin wannan lokaci, lamarin da ke nishaɗantarwa da kuma ƙara danƙon alaƙa tsakanin manyan ƴan wasan da masu tasowa.

A cikin shirin zakuji tattaunawa da masana a fannin na wasanni da kuma tsaffin ƴan wasa game da muhimmancin irin waɗannan wasanni na sada zumunta.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes