Search

Home > Wasanni > Sharhi kan wasan ƙarshe na gasar zakarun Turai da PSG ta lashe
Podcast: Wasanni
Episode:

Sharhi kan wasan ƙarshe na gasar zakarun Turai da PSG ta lashe

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2025-06-02 09:34:31
Description:

Shirin 'Duniyar Wasanni' a wannan makon ya yi duba ne kan wasan ƙarshe na gasar zakarun Turai da aka yi a ƙarshen mako tsakanin PSG ta Faransa da kuma Inter Milan, inda PSG ta samu nasarar lashe gasar bayan da ta zazzaga wa Inter Milan ƙwallaye biyar.

Wannan ne dai karon farko da PSG ta lashe wannan kofi, kuma karo na farko da wata ƙungiya daga Faransa ta lashe shi tun bayan Marseille a shekarar 1993.

Ku latsa alamar sauti don sauraron shirin tare da Khamis Saleh............

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes