Search

Home > Wasanni > Dalilan durkushewar ƙungiyoyin Arewacin Najeriya da suka bada gudunmuwa a baya - Kashi na 2
Podcast: Wasanni
Episode:

Dalilan durkushewar ƙungiyoyin Arewacin Najeriya da suka bada gudunmuwa a baya - Kashi na 2

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2025-05-12 09:59:34
Description:

A wannan makon, shirin Duniyar Wasanni ya ɗora ne kan shirin mu daya gabata, wanda yayi duba kan yadda manyan ƙungiyoyin da suka taimakawa Najeriya wajen ƙyanƙyansar shahararrun ƴan wasa daga yankin Arewacin ƙasar suka durkushe. A wannan makon shirin zai yada zango ne a garin Jos na jihar Filato, wanda ke zama gida ga ƙungiyar Mighty Jets FC.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh..........

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes