Search

Home > Wasanni > Yadda aka kammala wasannin rukuni a gasar cin kofin zakarun Turai
Podcast: Wasanni
Episode:

Yadda aka kammala wasannin rukuni a gasar cin kofin zakarun Turai

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2025-02-03 08:01:19
Description:

Shirin Duniyar Wasanni a wannan mako ya yi duba kan gasar zakarun Turai da aka kammala wasannin rukuni.

A ranar larabar makon da ya gabata ne dai aka kallama wasanni rukuni na gasar zakarun Turai, wacce ita ce karo na 70 tun bayan faro gasar kuma karo na 33 bayan sauyawa gasar suna, sannan kuma wannan ne karo na farko da aka faro sabuwar gasar da aka sauya mata fasali.

Latsa alamar sauti domin sauraren shirin....

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes