Search

Home > Wasanni > Yadda aka kammala gasar Paralympics da birnin Paris ya karbi bakunci
Podcast: Wasanni
Episode:

Yadda aka kammala gasar Paralympics da birnin Paris ya karbi bakunci

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:59
Publish Date: 2024-09-09 09:06:13
Description:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya yi duba ne kan yadda aka kammala gasar gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta nakasassu wato Paralympics da birnin Paris ya karbi bakunci, bayan kwashe tsawon kwanaki 11 ƴan wasa dubu 4 da dari 4 su na fafatawa a wasanni 22 da aka lashe lambobin 549. Kasar China ce dai ta jagoranci teburin lashe lambobin yabo na wannan gasa, bayan da ta lashe lambar zinari 94 da azurfa 76 sai kuma tagulla 50, a jumlace tana da lambobin yabo 220.

Ku latsa alamar Sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh......

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes