Search

Home > Wasanni > Yadda ake ci gaba da gasar wasannin motsa jiki na Olymmpics 2024 a Paris
Podcast: Wasanni
Episode:

Yadda ake ci gaba da gasar wasannin motsa jiki na Olymmpics 2024 a Paris

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:58
Publish Date: 2024-08-05 10:25:09
Description:

Wasannin guje-guje da tsalle-tsalle da ke gudana a nan birnin Paris na tafiya yadda aka tsara, inda kawo yanzu an kammala wasu wasanni da dama wasu kuma ana daf da kammala su.

'Yan wasan  tawagar kwallon kwando ta Mata ta Najeriya na ci gaba da fatan ganin a wannan karon ta samu nasarar tsallake matakin rukuni, ganin yadda suka dage wajen lashe wasansu na farko da Austrelia amma sai dai sunsha kashi a hannun Faransa a wasa na biyu inda a yanzu fatansu shine samun nasara a wasan da zasu yi da Kanada don tsallakawa matakin dab da na kusa da na karshe a wannan gasa.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes