Search

Home > Wasanni > Yadda El-Kanemi ta lashe kofin ƙalubale na Najeriya na farko cikin shekaru 32
Podcast: Wasanni
Episode:

Yadda El-Kanemi ta lashe kofin ƙalubale na Najeriya na farko cikin shekaru 32

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2024-07-15 10:19:13
Description:

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako tare da Khamis Saleh ya mayar da hankali ne kan nasarar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta El-Kanemi Warriors ta lashe kofin kalubale na Najeriya na shekarar 2024.

A karshen watan da ya gabata ne dai ƙungiyar ta Jihar Borno ta samu nasarar lashe kofin kalubale na Najeriya, bayan da doke Abia Warriors da ci 2 - 0 a filin wasa na Mobolaji Johnson da ke Lagos.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes