Search

Home > Wasanni > An kammala gasar firimiyar Najeriya ta kakar 2023/2024
Podcast: Wasanni
Episode:

An kammala gasar firimiyar Najeriya ta kakar 2023/2024

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2024-07-08 08:52:39
Description:

Shirin awannan mako zai maida hankali ne kan gasar Firimiyar Najeriya ta NPFL da aka kamala, ta kakar 2023 2024, gasar da Enugu Rangers ta lashe.

To kamar yadda kuka ji tuni kungiyar Enungu Rangers ta lashe gasar Firimiyar Najeriya ta bana da aka kammala, yayin da kungiyar Remo da Enyimba suka kasance a matakin na biyu dana uku

To tun bayan kammala gasar masu sharhi ke faman tabka muhawara game da yadda gasar ta gudana, Isma’ila Abba Tangalash mai sharhin ne kan lamuran wasanni, ya mana bayanin yadda gasar ta gudana a dunkule.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes