Search

Home > Wasanni > Tarihin gasar Euro da kuma wainar da ake toya wa a gasar da ke gudana a Jamus
Podcast: Wasanni
Episode:

Tarihin gasar Euro da kuma wainar da ake toya wa a gasar da ke gudana a Jamus

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2024-06-24 10:33:41
Description:

Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon ya yi duba ne kan yadda gasar Turai wato Euro 2024 ke gudana a kasar Jamus. gasar Euro, wacce hukumar kula da kwallon kafar Turai ke shiryawa duk bayan shekaru 4. Shirin ya yayi waiwaye kan tarihin ita wannan gasa da kuma irin wainar da ake toyawa a gasar da yanzu haka ke gudana.

Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Khamis Saleh......

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes