Search

Home > Wasanni > Yadda aka kammala zangon farko na gasar kwallon kafa ta Firimiyar Najeriya
Podcast: Wasanni
Episode:

Yadda aka kammala zangon farko na gasar kwallon kafa ta Firimiyar Najeriya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2024-03-04 09:50:20
Description:

Shirin awanan lokaci zai nazari game da yadda zangon farko na gasar Firimiyar Najeriya ya kammala, inda tuni aka juya zagaye na biyu na gasar ta kwararru.

Shirin ya kuma duba batun soma gasar a kan lokaci da kuma batun daukar nauyi, sai kuma batun rashin ingancin filaye, baya ga kuma karanchin samun bayanan ‘yan wasan da ke taka leda a gasar.

Latsa alamar sauti don sauraron shirin:
 

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes