Search

Home > Wasanni > Yadda aka gudanar da gasar Polo ta bana a garin Jos
Podcast: Wasanni
Episode:

Yadda aka gudanar da gasar Polo ta bana a garin Jos

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:55
Publish Date: 2024-02-19 07:55:11
Description:

Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon ya mai da hankali ne kan yadda aka gudanar da gasar Polo a Jahar Filato da ke arewacin Najeriya. A wannan karo, club club din wasan kwallon dawakin da suka fafata a gasar sun fito ne daga jihohin Lagos, Nasarawa, Bauchi, Taraba, Kaduna, Kano, Niger da kuma Katsina. A karshe dai club din Keffi Ponies ta jihar Nasarawa ta lashe gasar a karawar karshe da suka yi da Malconmines  daga  Filato mai masaukin baki.

Ku latsa alamar suti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh......

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes