Search

Home > Wasanni > Matakin zagayen dab da na kusa da na karshe a gasar lashe kofin Afrika AFCON
Podcast: Wasanni
Episode:

Matakin zagayen dab da na kusa da na karshe a gasar lashe kofin Afrika AFCON

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:59
Publish Date: 2024-02-02 14:47:46
Description:

A yau Juma’a nan ce dai za a fara buga wasannin zagen dab da na kusa da na karshe a gasar lashe kofin Afrika AFCON da ke gudana a kasar Ivory Coast.

Za kuma a fara karawar ne tsakanin Najeriya da Angola karfe shida agogon Najeriya, kafin da misalign karfe 9 a buga wasa tsakanin DR Congo da Guinea.

A wasannin gobe Asabar, akwai karawa tsakanin Mali da Cote d’Ivoire sai kuma Cape Verde da Afrika ta Kudu.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes