Search

Home > Wasanni > Nazari kan karawar da aka yi tsakanin Najeriya da Kamaru a gasar AFCON 2023
Podcast: Wasanni
Episode:

Nazari kan karawar da aka yi tsakanin Najeriya da Kamaru a gasar AFCON 2023

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2024-01-29 09:36:37
Description:

A ranar asabar ne dai aka fafata tsakanin tawagar Super Eagels ta Najeriya ta tawkararta ta Indomitable Lions ta Kamaru, a wasan zagayen ‘yan 16 a gasar lashe kofin Afrika AFCON da Ivory Coast ke karbar bakunci.
Wannan wasa dai ya ja hankali a wannan gasa, ganin yadda kasashen biyu ke da suna a fagen kwallon kafar Afrika, sannan kuma akwai dadaddiyar hamayya a tsakaninsu.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes