Search

Home > Wasanni > Najeria da Kamaru za su haduwa a filin wasa na Abidjan.
Podcast: Wasanni
Episode:

Najeria da Kamaru za su haduwa a filin wasa na Abidjan.

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:57
Publish Date: 2024-01-26 11:01:35
Description:

Najeriya karkashin  mai horar da kungiyar Jose Peseiro za ta nemi kare maratabar ta da kuma neman ganin ta tsallaka mataki na gaba a wanan gangami,yayida a daya wajen ,Kamaru  a cewar mai horar da ita ,Rigobert Song za su kasance a kan bakar su na ganin su doke Najeriya.

A tarihi,haduwar wadanan kungiyoyi Najeriya da Kamaru a shekaru baya suka kasance gagara badau a fagen tamola, Najeriya da Kamru sun hadu sau 22.,Najeriya ta samu nasara a wasanni 11 da ta buga da Kamaru. Yayin da Kamaru ta samu galaba a kan Najeriya sau  hudu Kungiyoyin biyu sun yi canjaras sau bakwai.

 

A tarihin lashe kofin gasar Afirka na kwallon kafa baya ga Masar,da ta lashe Kofin sau 7,Kamaru ta daga wannan kofi sau 5 sai Ghana sau 4.

 

 

 

A bangaren Najeriya,kungiyar Super Eagles ta lashe kofin sau uku, shekarar 1980,1994 sai 2013..

Khamis Saley a cikin wannan shiri na Duniyar wasanni,ya mayar da hankali a gasar.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes