Search

Home > Wasanni > Yadda kasashe ke bayar da mamaki a wasannin gasar AFCON a Ivory Coast
Podcast: Wasanni
Episode:

Yadda kasashe ke bayar da mamaki a wasannin gasar AFCON a Ivory Coast

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:57
Publish Date: 2024-01-22 11:43:40
Description:

Shirin duniyar wasanni tare da Khamis Saleh ya mayar da hankali kan yadda gasar AFCON ke ci gaba da gudana a Ivory Coast, gasar da zuwa yanzu aka kammala zagaye biyu na matakin rukuni.

Gasar ta AFCON a bana ta zo da wani yanayi ta yadda kasashen da ba a tsammanin su iya kai labari ke ci gaba da bayar da mamaki, yayinda wasu manyan kasashe kuma a fagen tamaular nahiyar suka kasa katabus.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin..

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes