Search

Home > Wasanni > Tsarin FIFA na shirya gasar lashe kofin duniya ta maza ta shekarar 2030
Podcast: Wasanni
Episode:

Tsarin FIFA na shirya gasar lashe kofin duniya ta maza ta shekarar 2030

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:58
Publish Date: 2023-10-09 06:52:51
Description:

A makon da ya gabata ne shugaban hukumar kulada kwallon kafa ta duniya FIFA Gianni Infantino, ya bayyana shirin da hukumar ke yi don gudanar da bikin cika shekaru dari da fara gudanar da gasar lashe kofin duniya ta maza, daga cikin tsarin na hukumar FIFA ke yi, ta sanar da yadda za ta gudanar da gasar ta shekarar 2030. 

A cewar shugaban hukumar ta FIFA Gianni Infantino, a nahiyoyi 3 ne za a buga gasar da suka hada da Kudancin Amurka da Turai da kuma Afrika, inda kasashen Morokko da Spain da Portugal da Uruguay da Argentina da kuma Paraguay za su amshi bakunci.  

Masana harkar wasan kwallon kafa i na ganin damar da Morocco ta samu a yanzu sake bude wata kofa ce ga sauran kasashen Afrika na amsar damar karbar bakuncin gasar. 

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes