Search

Home > Wasanni > Najeriya da Benin sun rasa damar karbar bakuncin gasar AFCON ta 2027
Podcast: Wasanni
Episode:

Najeriya da Benin sun rasa damar karbar bakuncin gasar AFCON ta 2027

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:59
Publish Date: 2023-10-02 13:23:08
Description:

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan rana ya tattauna ne akan yadda Najeriya da Jamhuriyar Benin suka gaza samun damar karbar bakuncin gasar lashe kofin kasashen nahiyar Afirka ta shekarar 2027.

Gasar ta 2027 ita ce ta farko da za ta gudana a gabashin Afirka tun bayan shekarar 1976, lokacin da Habasha ta karbi bakuncinta.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes