Search

Home > Wasanni > Babu alkalin wasan Najeriya a jerin alkalan da zasu jagoranci gasar AFCON
Podcast: Wasanni
Episode:

Babu alkalin wasan Najeriya a jerin alkalan da zasu jagoranci gasar AFCON

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:58
Publish Date: 2023-09-25 09:56:41
Description:

Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon ya yi duba ne kan yadda hukumar kulada kwallon kafar Afrika CAF ta fitar da jerin alkalan wasan 85 da zasu yi alkalanci a gasar lashe kofin nahiyar da za a yi a Cote d’Ivoire a shekara mai zuwa, sai dai abinda ya fi daukar hankali a ciki shine yadda ba a hango koda sunan alkalin wasa daga ba daga Najeriya wacece ake ganinta a sahun gaba-gaba wajen sha’anin kwallon kafa a nahiyar.

Wannan dai bashi ne karo na farko da kasar ke fuskantar irin wannan matsalar ba, domin a ida aka waiwaya baya a gasar da aka gudanar a kasar Kamaru a shekarar da ta gabata, alkalin wasa daya ne rak ya wakilci Najeriya shima a matsayin mataimakin alkalin wasa.

Ku latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh.....

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes