Search

Home > Wasanni > Tennis: Djokovic ya samu tarin nasarori a tarihin kwallon tennis
Podcast: Wasanni
Episode:

Tennis: Djokovic ya samu tarin nasarori a tarihin kwallon tennis

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:59
Publish Date: 2023-09-18 11:45:11
Description:

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon zai duba tarin nasarorin da Dan wasan Tennis Novak Djokovic ya samu a gasar a fadin Duniya, inda a kwanan nan ya kafa wani gagarumin tarihi a gasar Grand slam. Yanzu haka dai Dan kasar ta Serbia wato Djokovic ya kafa tarihin lashe gasar Grand slam har sau 24, bayan lashe gasar US Open a baya bayan nan. Wannan nasara tasa dai yanzu ya kamo tarihin fitacciyar Yar Tennis din nan wato Magreth Court ta lashe gasar har karo 24. Shirin ya tattauna da masana.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes