Shirin duniyar wasanni na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda kungiyoyin kwallon kafa na arewacin Najeriya suka fara buga wasannin share fagen tunkarar gasar Primiyar kasar na bana.
Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare Khamis Saleh