Search

Home > Wasanni > Gasar kofin duniya ta mata ta dauki hankulan manazarta wasanni
Podcast: Wasanni
Episode:

Gasar kofin duniya ta mata ta dauki hankulan manazarta wasanni

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:03
Publish Date: 2023-08-07 13:31:05
Description:

Shirin Duniyar Wasanni' ma wannnan mako ya mayar da hankali ne kacoka a kan gasar cin kofin kwallon kafar mata ta duniya inda yanzu haka ta kai matakin sili daya kwale.  A halin da ake ciki, tawagar kasashe da dama dai sun koma gida sakamakon cire su da aka yi. Fitattaau daga cikin su sune, tawagar kwallon kafar Jamus  da  Brazil. Shirin ya duba yadda  gasar ke tafiya  da yadda manazarta wasan kwallon kafa ke kallonta.

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes