Search

Home > Wasanni > Shirin tunkarar gasar cin kofin Duniya ta Mata a Australia da New Zealand
Podcast: Wasanni
Episode:

Shirin tunkarar gasar cin kofin Duniya ta Mata a Australia da New Zealand

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:57
Publish Date: 2023-07-17 07:51:56
Description:

Shirin Duniyar wasanni tare da Khamis Saleh, a wannan makon ya mayar da hankali ne kan shirye-shiryen gasar lashe kofin duniya ta Mata da kasashen Australia da New Zealand za su karbi bakunci. 

Gasar lashe kofin duniya ta mata da hukumar kula da kwallon kafa ta duniya FIFA ke shiryawa, an faro tane a shekarar 1991, kuma tawagar kasashe 24 ta manyan ‘yan wasan kwallon kafar mata ke bugawa a wancan lokacin. 

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.............

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes