Search

Home > Wasanni > Dawowar Kano Pillars da Katsina United gasar firimiyar Najeriya
Podcast: Wasanni
Episode:

Dawowar Kano Pillars da Katsina United gasar firimiyar Najeriya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:57
Publish Date: 2023-07-10 18:47:53
Description:

Shirin 'Duniyar Wasanni' a wannan mako ya mai da hankali ne kan batun nasarar dawowa gasar Firimiyar Najeriya da kungiyoyin Kano Pillars da Katsina United suka samu a karshen makon jiya. Kamar yadda aka sani ne dai dukkanin kungiyoyin biyu wato Kano Pillars da Katsina United sun rikito zuwa aji na biyu ne a gasar ta Firimiyar da ta gabata, bayan gaza tabuka abun azo agani, abunda yasa suka karkare a ajin ‘yan dagaji.

To sai dai kuma cikin wani abun mamaki dukkanin su sunyi kukan kura sun koma gasar bayan kwazon da sukayi a gasar aji na biyu.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh...

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes