Search

Home > Wasanni > Gasar UEFA Nations League na kara samun karbuwa a duniya
Podcast: Wasanni
Episode:

Gasar UEFA Nations League na kara samun karbuwa a duniya

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:09:58
Publish Date: 2023-07-03 12:12:04
Description:

Shirin 'Duniyar Wasanni' a wannan makon zayyi nazari ne akan gasar lik din da hukumar kulada kwallon kafar Turai UEFA ta samar, wacce ake kira da ‘UEFA Nations League’ kuma ana bugata ta ne lokacin hutun bazara don ta maye gurbin wasannin sada zumuncin da hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ke shiryawa a irin wannan lokaci, amma kuma wasannin gasar basa shafar wasannin sharan fagen zuwa gasar lashe kofin duniya ko kuma na gasar Turai.

Kasar Spain ce ta lashe gasar ta karshe bayan da ta doke Croatia a bugun daga kai sai mai tsaron gida, lamarin da ya bata damar zamo ta uku  bayan Portugal da France da ke jerin kasashen da suka taba lashe wannan gasa.

Ku latsa alamar sauti don sauraron shirin tare da Khamis Saleh....

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes