Search

Home > Wasanni > Yadda lik din Saudiya ke kokarin dauko manyan 'yan wasan daga Turai
Podcast: Wasanni
Episode:

Yadda lik din Saudiya ke kokarin dauko manyan 'yan wasan daga Turai

Category: Sports & Recreation
Duration: 00:10:00
Publish Date: 2023-06-26 10:40:24
Description:

Shirin 'Duniyar Wasanni' a wannan makon ya yi nazari ne akan yadda gasar lik din kasar Saudiya da ake kira da ‘Saudi Pro League’ ke kokarin dauko manyan ‘yan wasan kwallon kafa daga Turai musamman ma daga gasar Firimiyar Ingila. A farkon wannan wannan shekarar ce dai kungiyoyin da ke wannan gasa suka tashi tsaye wajen ganin sun kawo manyan ‘yan wasan kwallon kafa, duk tsadar su kuwa don su farfado da gasar da kuma samar mata da kima a idon duniya.

Toh ko ya ya masana harkar wasan kwallon kafa ke kallon wannan guguwar sauyi da ke kadawa? Dama makomar 'yan wasan da suka koma wannan gasa? 

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin tare da Khamis Saleh..... 

Total Play: 0

Some more Podcasts by France Médias Monde

100+ Episodes
Cap Océan I .. 10+     3
100+ Episodes
Kida da Al'a .. 10+    
60+ Episodes
300+ Episodes
Une semaine .. 10+     10+
50+ Episodes
Imprensa 2    
100+ Episodes
100+ Episodes
700+ Episodes